M.Sh 4:47 - Littafi Mai Tsarki47 Suka mallaki ƙasar Sihon, da ƙasar Og, Sarkin Bashan, sarakuna biyu na Amoriyawa waɗanda suke a hayin gabashin Urdun. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202047 Suka mallaki ƙasarsa da kuma ƙasar Og sarkin Bashan, sarakuna biyu na Amoriyawa, gabas da Urdun. Viz kapitola |