Online Bible

- Reklamy -




M.Sh 28:65 - Littafi Mai Tsarki

65 Ba za ku sami zaman lafiya wurin waɗannan al'ummai ba, ko tafin ƙafarku ma ba zai sami wurin hutawa ba. Ubangiji kuma zai sa fargaba a zuciyarku, ya sa idanunku su lalace, ranku zai yi suwu.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

65 A cikin waɗancan al’ummai ba za ku sami hutu ba, ba wurin hutu wa tafin ƙafanku. A can Ubangiji zai sa fargaba a zuciyarku, yă sa idanunku su lalace, ranku zai yi suwu.

Viz kapitola kopírovat




M.Sh 28:65

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy