M.Sh 28:23 - Littafi Mai Tsarki23 Samaniya da take bisa kanku za ta zama tagulla, ƙasar kuma da kuke a bisa kanta ta zama baƙin ƙarfe. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202023 Girgijen da yake bisanku zai zama tagulla, ƙasar da take ƙarƙashinku za tă zama ƙarfe. Viz kapitola |