M.Sh 27:5 - Littafi Mai Tsarki5 Can za ku gina wa Ubangiji Allahnku bagade da duwatsun da ba a taɓa sassaƙa su da baƙin ƙarfe ba. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20205 Ku gina bagade wa Ubangiji Allahnku, bagaden dutse. Kada ku yi amfani da wani kayan aiki na ƙarfe a kansu. Viz kapitola |