M.Sh 27:20 - Littafi Mai Tsarki20 “ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da matar mahaifinsa, gama ya buɗe fatarin matar mahaifinsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202020 “La’ananne ne mutumin da ya kwana da matar mahaifinsa, gama ya ƙasƙantar da gadon mahaifinsa ke nan.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” Viz kapitola |