M.Sh 24:17 - Littafi Mai Tsarki17 “Kada ku karkatar da shari'ar baƙo ko maraya. Kada kuma ku karɓi mayafin matar da mijinta ya rasu abin jingina. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202017 Ba za ku danne hakkin baƙon da yake zama a cikinku ko na marayu ba, ba za ku ɗauki rigar matar da mijinta ya mutu a matsayin jingina ba. Viz kapitola |