M.Sh 24:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai ku tsaya a waje, mutumin da kuka ba shi rancen zai kawo muku jinginar. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 Ku tsaya a waje ku bar mutumin da yake karɓan rancen yă kawo muku abin da zai bayar a matsayin jingina. Viz kapitola |