M.Sh 23:11 - Littafi Mai Tsarki11 Amma da maraice, sai ya yi wanka da ruwa, ya koma sansani sa'ad da rana ta faɗi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 Amma yayinda yamma ke gabatowa sai yă wanke kansa, da fāɗuwar rana kuwa sai yă koma cikin sansani. Viz kapitola |