M.Sh 20:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ko akwai wani mutum wanda ya dasa gonar inabi da bai ci amfaninta ba? Sai ya koma gidansa, kada ya mutu a yaƙi, wani dabam ya ci amfaninta. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20206 Ko akwai wani da ya shuka inabi, bai kuwa fara jin daɗinsa ba? Bari yă tafi gida, kada yă mutu a yaƙi, wani dabam yă ji daɗinsa. Viz kapitola |