M.Sh 20:13 - Littafi Mai Tsarki13 Idan Ubangiji Allahnku ya bashe shi a hannunku, sai ku karkashe dukan mazaje da takobi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202013 Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya ba da shi cikin hannunku, sai ku kashe dukan mazan da suke cikinsa da takobi. Viz kapitola |