M.Sh 1:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ƙaƙa ni kaɗai zan iya ɗaukar nawayarku da wahalarku da kuma faɗace-faɗacenku? Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202012 Amma yaya zan ɗauka dukan damuwoyinku da nawayarku da kuma faɗace-faɗacenku duka ni kaɗai? Viz kapitola |