Online Bible

- Reklamy -




Mika 7:16 - Littafi Mai Tsarki

16 Al'umman duniya za su gani, Su kuwa ji kunyar ƙarfinsu duka. Za su sa hannuwansu a baka, Kunnuwansu za su kurmance.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

16 Al’ummai za su gani su kuma ji kunya, za a kuma ƙwace musu dukan ikonsu. Za su kama bakinsu kunnuwansu kuma za su zama kurame.

Viz kapitola kopírovat




Mika 7:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy