15 “Zan nuna muku abubuwa masu banmamaki, Kamar a kwanakin da kuka fito ƙasar Masar.”
15 “Kamar a kwanakin da kuka fito daga Masar, zan nuna musu al’ajabaina.”