Online Bible

- Reklamy -




Mika 6:2 - Littafi Mai Tsarki

2 “Ku duwatsu da madawwaman tussan duniya, Ku ji tuhumar da Ubangiji yake yi muku. Gama Ubangiji, yana da magana gāba da mutanensa, Zai tuhumi Isra'ila.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Ku saurara, ya ku duwatsu game da tuhumar da Ubangiji yake muku, ku ji, ku daɗaɗɗun tushin duniya. Gama Ubangiji yana da ƙara a kan mutanensa; yana tuhumar Isra’ila.

Viz kapitola kopírovat




Mika 6:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy