Online Bible

- Reklamy -




Mika 5:2 - Littafi Mai Tsarki

2 “Baitalami cikin Efrata, Wadda kike 'yar ƙarama a cikin kabilar Yahuza, Amma daga cikinki wani zai fito wanda zai sarauci Isra'ila Wanda asalinsa tun fil azal ne.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Amma ke, Betlehem ta Efrata, ko da yake ke ƙarama ce daga cikin zuriyarki a Yahuda, daga cikinki wani zai zo domina wanda zai yi mulkin Isra’ila, wanda asalinsa tun fil azal ne.”

Viz kapitola kopírovat




Mika 5:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy