Mika 2:5 - Littafi Mai Tsarki5 Don haka ba za ku sami wanda zai sa muku ma'auni A taron jama'ar Ubangiji ba. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20205 Saboda haka ba za ku kasance da wani a taron jama’ar Ubangiji da zai raba ƙasar ta wurin jefa ƙuri’a ba. Viz kapitola |