Online Bible

- Reklamy -




Markus 9:31 - Littafi Mai Tsarki

31 domin yana koya wa almajiransa ne, yana ce musu, “Za a ba da Ɗan Mutum ga mutane, za su kuwa kashe shi, sa'ad da aka kashe shi kuma, bayan kwana uku zai tashi.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

31 gama yana koya wa almajiransa. Ya ce musu, “Za a ci amanar Ɗan Mutum, a ba da shi ga hannun mutane. Za su kashe shi, bayan kwana uku kuma zai tashi.”

Viz kapitola kopírovat




Markus 9:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy