Markus 8:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya gargaɗe su ya ce, “Ku kula, ku yi hankali da yistin Farisiyawa da na Hirudus.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202015 Yesu ya gargaɗe su ya ce, “Ku yi hankali, ku kuma lura da yistin Farisiyawa da na Hiridus.” Viz kapitola |