Online Bible

- Reklamy -




Markus 7:37 - Littafi Mai Tsarki

37 Suka yi mamaki gaba da kima, suka ce, “Kai, ya yi kome da kyau! Har kurma ma ya sa ya ji, bebe kuma ya yi magana.”

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

37 Mutane suka cika da mamaki, suka ce, “Kai, ya yi kome daidai. Har ma yana sa kurame su ji, bebaye kuma su yi magana.”

Viz kapitola kopírovat




Markus 7:37

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy