Markus 6:55 - Littafi Mai Tsarki55 Suka gama ƙasar da gudu, suka fara ɗaɗɗauko marasa lafiya a kan shimfiɗunsu zuwa duk inda suka ji yake. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202055 Suka gama yankin da gudu, suna ɗaukan marasa lafiya a kan tabarmai zuwa duk inda suka ji yake. Viz kapitola |