Markus 6:45 - Littafi Mai Tsarki45 Nan da nan ya sa almajiransa su shiga jirgi su riga shi hayewa zuwa Betsaida, kafin ya sallami taron. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202045 Nan da nan Yesu ya sa almajiransa su shiga jirgin ruwa, su sha gabansa zuwa Betsaida, shi kuma yă sallami taron. Viz kapitola |