Markus 6:39 - Littafi Mai Tsarki39 Sa'an nan ya yi umarni dukkansu su zazzauna ƙungiya ƙungiya a ɗanyar ciyawa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202039 Sa’an nan Yesu ya umarce su su sa dukan mutanen su zazzauna ƙungiya-ƙungiya a kan ɗanyar ciyawa. Viz kapitola |