Markus 6:36 - Littafi Mai Tsarki36 Sai ka sallame su, su shiga karkara da ƙauyuka na kurkusa, su saya wa kansu abinci.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202036 Ka sallami mutanen su shiga ƙauyukan da suke kurkusa, su sayi wa kansu wani abu, su ci.” Viz kapitola |