Markus 6:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sai sarki ya yi baƙin ciki gaya, amma saboda rantsuwa tasa da kuma baƙinsa, ba ya so ya hana ta. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202026 Sai sarki ya yi baƙin ciki ƙwarai, amma saboda rantsuwar da kuma baƙinsa, bai so yă hana ta ba. Viz kapitola |