Markus 5:41 - Littafi Mai Tsarki41 Ya kama hannunta, ya ce mata, “Talita ƙumi”, wato, “Ke yarinya, ina ce miki, tashi.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202041 Sai ya kama hannunta ya ce mata,“Talita kum!” (Wato, “Ƙaramar yarinya, na ce miki, tashi!”). Viz kapitola |