Markus 5:12 - Littafi Mai Tsarki12 Aljannun nan suka roƙe shi suke ce, “Tura mu wajen aladun nan, mu shiga su.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202012 Sai aljanun suka roƙi Yesu, suka ce, “Tura mu cikin aladun nan, ka bari mu shiga cikinsu.” Viz kapitola |