Markus 3:6 - Littafi Mai Tsarki6 Da Farisiyawa suka fita, nan da nan suka yi shawara da mutanen Hirudus a kansa, yadda za su hallaka shi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20206 Sai Farisiyawa suka fita, suka fara ƙulla shawara da mutanen Hiridus yadda za su kashe Yesu. Viz kapitola |