Markus 3:35 - Littafi Mai Tsarki35 Ai, kowa ya yi abin da Allah yake so, shi ne ɗan'uwana, ita ce 'yar'uwata, ita ce kuma tsohuwata.” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202035 Duk wanda yake aikata nufin Allah, shi ne ɗan’uwana, da ’yar’uwata, da kuma mahaifiyata.” Viz kapitola |