Markus 3:26 - Littafi Mai Tsarki26 Shaiɗan kuma in ya tayar wa kansa, ya rabu, ba zai ɗore ba, ƙarewa tasa ce ta zo. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202026 In kuwa Shaiɗan yana gāba da kansa, ya kuma rabu biyu, ba zai tsaya ba, ƙarshensa ya zo ke nan. Viz kapitola |