Markus 2:24 - Littafi Mai Tsarki24 Farisiyawa suka ce masa, “Ka ga! Don me suke yin abin da bai halatta a yi ran Asabar ba?” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202024 Farisiyawa suka ce masa, “Duba, me ya sa suke yin abin da doka ta hana a yi, a ranar Asabbaci?” Viz kapitola |