Markus 2:23 - Littafi Mai Tsarki23 Wata rana ran Asabar, yana ratsa gonakin alkama, suna cikin tafiya sai almajiransa suka fara zagar alkamar. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202023 Wata ranar Asabbaci, Yesu yana ratsa gonakin hatsi, sai almajiransa da suke tafiya tare da shi, suka fara kakkarya waɗansu kan hatsi. Viz kapitola |