Markus 2:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma don ku sakankance Ɗan Mutum na da ikon gafarta zunubi a duniya” sai ya ce wa shanyayyen, Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202010 Amma don ku san cewa, Ɗan Mutum yana da iko a duniya yă gafarta zunubai.” Sai ya ce wa shanyayyen, Viz kapitola |