Online Bible

- Reklamy -




Markus 15:31 - Littafi Mai Tsarki

31 Haka kuma manyan firistoci da malaman Attaura suka riƙa yi masa ba'a a junansu suna cewa, “Ya ceci waɗansu, ya kuwa kasa ceton kansa,

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Haka kuma, manyan firistoci da malaman dokoki suka yi masa ba’a a junansu, suna cewa, “Ya ceci waɗansu, amma ya kāsa ceton kansa!

Viz kapitola kopírovat




Markus 15:31

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy