Markus 15:27 - Littafi Mai Tsarki27 Suka kuma gicciye 'yan fashi biyu tare da shi, ɗaya dama da shi, ɗaya kuma a hagun. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202027 Suka gicciye ’yan fashi biyu tare da shi, ɗaya a damansa, ɗayan kuma a hagunsa. Viz kapitola |