Markus 15:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sa'an nan suka gicciye shi, suka rarraba tufafinsa a junansu, suna kuri'a a kansu, su ga abin da kowa zai samu. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202024 Sai suka gicciye shi. Suka rarraba tufafinsa, suka jefa ƙuri’a a kansu don su ga abin da kowa zai samu. Viz kapitola |