Markus 15:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sai Bilatus ya sāke ce musu, “To, ƙaƙa zan yi da wanda kuke kira Sarkin Yahudawa?” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202012 Bilatus ya tambaye su ya ce, “To, me zan yi da wanda kuke ce da shi, sarkin Yahudawa?” Viz kapitola |