Markus 14:48 - Littafi Mai Tsarki48 Sai Yesu ya ce musu, “Kun fito ne da takuba da kulake ku kama ni kamar ɗan fashi? Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202048 Yesu ya ce, “Ina jagoran wani tawaye ne da kuka fito da takuba da kuma sanduna domin ku kama ni? Viz kapitola |