Markus 14:33 - Littafi Mai Tsarki33 Sai ya ɗauki Bitrus, da Yakubu, da Yahaya, ya kuma fara jin wahala gaya, yana damuwa ƙwarai. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202033 Ya tafi tare da Bitrus, Yaƙub da kuma Yohanna. Sai ya fara baƙin ciki da damuwa ƙwarai. Viz kapitola |