Markus 14:24 - Littafi Mai Tsarki24 Sa'an nan ya ce musu, “Wannan jinina ne na tabbatar da alkawari, wanda za a bayar saboda mutane da yawa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202024 Sai ya ce musu, “Wannan jinina ne na alkawari, wanda aka zubar da shi saboda mutane da yawa. Viz kapitola |