Markus 14:11 - Littafi Mai Tsarki11 Da suka ji haka suka yi murna, har suka yi alkawarin su ba shi kuɗi. Shi kuwa ya riƙa neman hanyar bashe shi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202011 Suka yi murna da jin haka, suka yi alkawari za su ba shi kuɗi. Don haka, ya fara neman zarafi yă ba da shi. Viz kapitola |