Markus 13:26 - Littafi Mai Tsarki26 A sa'an nan ne za a ga Ɗan Mutum na zuwa cikin gajimare, da iko mai girma da ɗaukaka. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202026 “Sa’an nan, mutane za su ga Ɗan Mutum yana zuwa cikin gizagizai da iko, da ɗaukaka mai girma. Viz kapitola |