Markus 12:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai ya sāke aika musu wani bawa. Shi kuma suka yi masa rotsi, suka wulakanta shi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 20204 Sai ya sāke aikan wani bawa wurinsu, amma suka bugi wannan mutum a kai, suka wulaƙanta shi. Viz kapitola |