Markus 12:37 - Littafi Mai Tsarki37 “Dawuda da kansa ya kira shi Ubangiji. To, ƙaƙa zai zama ɗansa?” Babban taron mutane kuwa sun saurare shi da murna. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202037 Dawuda da kansa ya kira shi ‘Ubangiji.’ To, ta yaya zai zama ɗansa?” Taro mai yawa suka saurare shi da murna. Viz kapitola |