Markus 12:32 - Littafi Mai Tsarki32 Sai malamin Attaura ya ce masa, “Hakika gaskiyarka Malam, Ubangiji ɗaya ne, ba kuwa wani sai shi. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202032 Mutumin ya ce, “Malam, ka faɗi daidai. Daidai ne da ka ce, Allah ɗaya ne, babu kuma wani sai shi. Viz kapitola |