Markus 12:13 - Littafi Mai Tsarki13 Suka aiko masa da waɗansu Farisiyawa da mutanen Hirudus, don su burma shi cikin magana tasa. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202013 Daga baya, sai suka tura waɗansu Farisiyawa da mutanen Hiridus zuwa wurin Yesu, domin su sa masa tarko a cikin maganarsa. Viz kapitola |