Markus 12:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ashe, ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba? cewa, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, Shi ne ya zama mafificin dutsen gini. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202010 Ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kusurwan gini. Viz kapitola |