Markus 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Albarka ta tabbata ga mulkin nan mai zuwa na ubanmu Dawuda! Hosanna ga Allah!” Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202010 “Mai albarka ne mulkin nan mai zuwa na mahaifinmu Dawuda!” “Hosanna a can cikin samaniya!” Viz kapitola |