Markus 10:43 - Littafi Mai Tsarki43 Ba haka zai zama a tsakaninku ba. Amma duk wanda yake son zama babba a cikinku, lalle ne ya zama baranku. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202043 Ba haka ya kamata yă zama da ku ba. A maimakon, duk wanda yake so yă zama babba a cikinku, dole yă zama bawanku. Viz kapitola |