Online Bible

- Reklamy -




Markus 1:45 - Littafi Mai Tsarki

45 Amma ya tafi, ya shiga sanar da maganar, yana baza labarin al'amarin ko'ina, har ya zamana Yesu bai ƙara shiga wani gari a sarari ba, sai ya zauna a waje a wuraren da ba kowa. Mutane kuwa suka yi ta zuwa wurinsa daga ko'ina.

Viz kapitola kopírovat

Sabon Rai Don Kowa 2020

45 A maimakon haka, sai ya fita, ya fara magana a sake, yana baza labarin. Saboda haka, Yesu bai ƙara iya shiga cikin gari a fili ba, sai dai ya kasance a wuraren da ba kowa. Duk da haka, mutane suka yi ta zuwa wurinsa daga ko’ina.

Viz kapitola kopírovat




Markus 1:45

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy