Markus 1:39 - Littafi Mai Tsarki39 Ya gama ƙasar Galili duk yana wa'azi a majami'unsu, yana kuma fitar wa mutane aljannu. Viz kapitolaSabon Rai Don Kowa 202039 Sai ya tafi ko’ina a Galili, yana wa’azi a majami’unsu, yana kuma fitar da aljanu. Viz kapitola |